Aiki na tacha filin Niger jamiar Kyoto
Select Your Language

protect

Ta chinfida wajen filayé, na adadin kassachan Africa wanda za a bintchika hangnognin karantasza.Wagga tacha Niger tagni néménémé diyawa a fanni karatu har a waçu kassachen Africa ta témakon hali manoma da gomnati da ma su aikin kansu

Niger Field Station of Kyoto University (NFS)

Aiki na tacha filin Niger jamiar Kyoto

1)Na farko

Akoye wiya bintchiké a dajin africa dolé mutun ya san yanayin wajen halchan ya, emi hadin kai an wajen, domin ya chirya ttakartun aiki. Muna son mu haut na masu karanta, ankarkara, na manéma, don mu gina sabon wajen aiki na galgajia taré, na muchina mangna da yara an makaranta da gurin aiki da bada ilimi, labari, ko wani in magana su ka tché (tchintuwo a kwano guda).

2)Na biyu

Hatin Manéma mu na mu karfafa dangon manéma da hatin cooperative, da jamiar, da hatin manéma na Japon Niger da wassu kassaché na Africa tare da hatin manéma yanki kassa chin wajen, yankin tachan noma, da kanfanin metéo.

Aikatché Aikatché