Aiki na tacha filin Niger jamiar Kyoto
Select Your Language
img-aboutnfs
HOME >  Wakilin Bintiké

Wakilin Bintiké

Professa matémaki matsala hamada yana sanani a Republique du Niger wadda ke yanki na kudu na Sahara Desert da karuwa hamada ,al-umma na da sanin ragewar sakamakon noma na surrin rayuwa su yaduwar talautchi, da wargajon cha anin kudi na kassa. Haka rayuwaral-umma da da gata a wuraré dayawa yana barazana a wannan proje da haskaka ilimi alhalin zuwa ga hamada da ilimin lafiyar kassa chima ya hadu na lafiyar tabarbaréwar kasa da manoma haoussa masu rayuwa a yenkin saka na kudu da nigeria. Muna nufin moufita nazarin da ké duba matsalolin hamada kuma da natakkay na ruhin assirin mutané.

Dan tsira gaba manoma Haoussa suna kwassa chara birni suké chi gonakai don su kara karhin kassa kuma su kara anfanin noma inda kassa ta batche sa anan tare ta fitowar kassuwani harkar tattalin arziki a kawwuka ma su nom aya kara kuzari kuma mutané na séda gonakai da dabbobi a kassoua.

Dagana an chiga halin da taki ya fara raguéwa

Dagatchan kuma al-umma yamaye capital na ta karuwa kuma gidaje nata dauké hilin gonakai dan yurin kiyo.tunda chara ké sama tchikin birni matsala dauda da tchouta ya boullo chine sanadin colera,da tchiyon tchiki ya yaddu.tchikin gonakai ana rishin takin, atchan shara a birni yawan chara ta jayo matsalar richin sabta da tchiwatché tchiwatché.
Tchikin wannan projé mun fito da wata kungiya mai suna OLDCS-shara tana sari na dauka shara birni ta kysu a gonakai masu rawni, inda kassa na da matsala –muna da gurin kaudar da Hamada mu kawo sabta da lafiya a birni kuma mu na so mu kawo rufin assirin ,dan adam in yankin Sahél.

Labarin Projet Assoumana Abdou, Agence Japonaise de Coopeation Internationale (JICA) Niger (2017 Sep.)