Aiki na tacha filin Niger jamiar Kyoto
Select Your Language
img-aboutnfs
HOME >  Kungiya uku na filin tacha niger jamiar kyoto

Kungiya uku na filin tacha niger jamiar kyoto

Oficin jamiar Kyoto mai karanta da nema a sachin Africa ya chinfida tacha filin kasachen Africa dayawa a tchikin ayouka néman da na karantaswa wannan kungiya néma ta niger da saouran kasachen Africa ta yamma wa su karfafa hannu néma taré da en unguwa da hadin guwa an cooperative, da gomnati da kungiya ma aikin kanso.

1) Daukan yaouni néme néme da harkokin karantaswa.

Babu saouki sai mutun ya san yanayin wajen, ya iya yaren wajen ya kulla dankon hadin kaye da manéma karkara da kayan aiki kamar su takardu, gurin, muhadé manéma mu kirkiro sabon fillin aiki da galgajia daga muchina da en makaranta mugana da yara taré da raba ilimi, labari da sani kuma koyaswa en magana suka tché (atchi tchikin tunkiya gouda).

2) Hadin guwan manéma da kungiyar néma ta karkara.

Muna gurin karfafa tacha fili (FS) kamar wajen manéma taré da wurfafa dangantaka coopérative. Da jamiar da kungiya néma a japon, niger da saouran kasache na africa ta yamma da manéma nétéo.

3) Karfafa dangantakan gomnati damasu aikin kan su

Muna bada babban girma ga manéman masu fito da sakamakon néman su ga filin aiki, taron lakol, ko rubuta jarida dan fatakar da al-umma. Muna son daukaka fillin tasha niger da dangatakan cooperative tare da sarin gomnati kaman ministan karé kewayan dan adam, na ministan kasa na shiga da fouta, na jigilan mota na boudé ido yarda harkoki tchi gaba taré da témakon kungiyar duniya kamar jica dana gida da ONG wajé da na karkarar Niger.