Tacha jamiar Kyoto ta yankin Africa ta aza sachan filayé na kassache Africa massu yawa a boussan neman harakokin ilimin lakol.
Rayuwar Mutané.
Tchanjin yanagnin dounia ya tchanza rayuwar mutane, alumma na rayuwa taré da baywa muhanli a desert da hako Bouzayé da larabawa suna rayuwa da kiwo rakuma. Suna gussawa daga sachara wajen da akwai ruwa wanna ké tchanja damana. Kiyo na da Foulani da Bouzayé, wa ansu makiyaya, wa ansu manoma, a koye manoma kaman Hausawa, Zabarmawa da Barébari suna noman dawa jandawa, hatsi da goujiya a tchukin damana wajejan sudan ana a noman dawa massara, rogo, doya da goujiya, da ruwan hadari a tchikin wanna mawiyatchin hali suké rayuwa.
1)Kwararowar hamada da karancin abinci
Matsala kwararowar hamada yana kawo raguwar amfanin gona da kiyo,shine sanadin talawtchi abintchi. Chi ke kawo banbantchi tsakanin mai kudi da talaka,chiké kawo tachin hankali siyassa a kassachan Africa ta yamma inda juyin mulki yayi yawa kuma shiké kawo mulki soja gibi da ké tsakanin mai kudi da talaka karancin abinci, ya duwar talautchi suné tuchan in ta adda sabodar shi mataken kauda kwararowar Hamada suna da mahinmantchi a Niger.
Bias lafazin matémakan dounia an gano adadin yara maza 42.1% da mata 37.5% a niger kassa da shékara biyar suna kassan maouni, saboda todar barewar kasa da fari tare da mahinmantchin saougnin yawon ruwon sama.
Akoye babban hawa da sawka a kaya noma chine sanadin karamcin tchimaka lokacin da kaka batayi ba kyau. Tara da témakon kassachan duniya masu kawo temakon gawgawa ga kayouka cigaban yaki da hamada da hanyar farfado da tchimaka suna da anfani an samu rahoto diyawa boussa tchanjin yanayi a douniya kuma ba a barba yankin Sahel.
A tchikin damana 2011 zuwa tsakiyar watan August babu hadari yawan anfanin nom aya sauka a kawyukan manoma chi ya jawo wahala saboda karamci tchimaka, da chekara ta dawo ruwan da ya sabka yazo dayawa har ya batta gonakai da gidaje kuma ya shiga rayuwar mutane.
2)Gargawar karuwar al-umma
A wajéjan sachel alumma na karuwa da saouri,a niger kachi 3.7% a chekara saboda chi.nan da chekara 20 al-umma sa ta rubanya saz biyu bogo da kari kouma al-umma niger ita kanta wanda ta ké adadin million 15 in 2010 za ta karu zuwa tas in a 2012 lokacin da adadin iya da matché za ta aihu ya dan ragué yar yanzou bai ragué ba. Karuwar mutané zai kawo babban nawyi ga mahalli shi ké sa karuwar hilin noma da hawan dabbobi da girman da birni.
3)Mafouta da ga talautchi.
Firicin tchi gaba dan adam wadda a ka sa daga UN a 2013 ta jéra, Niger na kuda na baya a tchikin kassaché 186. Babu sawgni da saboua da na da niger itatché ta baya kullun angni wannan butcinké a kan lissahin mutuwar mata wajen aifuwa da yawan aifuwa mata ma su shekara 15 da 19, da karamtchi a tchikin majalissa kuma da karantchi al-umma daké zuwa lakol, a kayé a tchikin 100 kafa 76% na mata. Atchan gaba bisa laffazin bankin duniya 50.2% na samun dollars 1.25 dollars a rana guda kaman dollars biyu a ganaou da masu kudi suné késama kullun, tallakaoua kullin a kasa a kassar Niger.
4)A karché
Ba mu tchewa a binsa wannan rahoto da Niger gabadaya tallaka kasa tché wannan zani chafiné na wagga kasa mu sake gani wani mafouta.