Aiki na tacha filin Niger jamiar Kyoto
Select Your Language
HOME >  Aikatché Aikatché > 2012 > Septenber 2012 jamiar kyoto (GSSP) program filin lakol.

Septenber 2012 jamiar kyoto (GSSP) program filin lakol.

Baiwa girma ga jamiar kyoto GSS Program filin lakol.

Mun hada filin lakol kamar sachin jamiar Kyoto inter-Graduate school Global Survivability Studies Program (GSSprogram). A dubu biyu da goma shabiyu biya da sptembre zuwa tara, mu dauka filin lakol a Niger mangnon in lakol masu digiri souy uku suna tchikin taro kafin zowar Niger mu gni shirbné a bussan daukaka karatu har saw uku a rungiya.atchikin kungiyar makaranta suna karantar lafiyar almuhalli da al adun gargajiya da hunduma in Niger da kassar Sahel.

Sptenber shine wata kafin kaka kuma shine lokatchin girba a rayuwar noma.Bara damana batayi kaouba saboda richin ruwa wannan ya cha rayuwar manoma tchikin wahala wajen mutun million biyar da dubu biyar a Niger suké tchikin gnouwa, matémakan abintchin na duniya sungni kiran kungiyoyi da su kawo million dari takosse na témakon gawa awani lawni, yauon ruwa na dubu ichirin da goma sha biyu ya jayo ambaliyar ruwa da mu ka gani a watan September a capital kin yamaye Gomnatin kassan Japan ta bada témako na gawgawa ga al-ummar niger du da nan, nauyin sati zuwa sati biyu matémaka sun hada shawarwari na maguintché duk matsalolin da ké andaba ruscar Niger.

activity record