An watan October dubu biyu da goma cha daya an samu yarjejeniya tare da garin Dogondoutchi mun chiga yerjejeniya tare da magagin garin Dogondoutchi bussa kokrin kwassan chara birni a kayichi tchikin gonakaye masu rauni don falpadauwar chi,da dakatar da riguima sakanin manoma da makiyaya. Wannan yarjejeniya ba misaliné ban a sakomakon binkiké wanda aka raba da en kassa, amma wani madogari ga gomnati wadda ta talaoutché saboda milkin soja.
Yarjejeniya guda biyar :
(1) Yarda da kwachan chara a birni
(2) Rayar da gurbatattan kassa taré da aiki da chara
(3) Ttemakawa makiyaya a inda kassa ta tabarbaré
(4) Taré da bunkassa wajajen kiyo dan témakon mas ukiyo
(5) Témakon manoma da makiyaya don samun kontchiyar hankali a wanna yenkin.